Ƙungiyar Inaku

This page is a translated version of the page Inuka team and the translation is 97% complete.
Outdated translations are marked like this.

Gabatarwa

Karo na farko Miliyoyin mutane suna shiga cikin manhajin kasuwar a Online. Wannan ya kasance da yalwa, akan cewa furoject ɗin mu yana goyon bayan sababbin masu karatu, kuma yana musu maraba kake, da samun ilimi, wanda yayi dadai da yanda suke samun shafuka a shafukan yanar gizo.

Ƙungiyar Wikimedia Foundation "Inuka" tawagar, wacce a da aka fi sani da (New Readers product team) an kafa tawagar ne a Yulin shekarar 2019 a Matsayin daƴa daga cikin product department. Manufar kungiyar shine a samar da kudiri da manufofin saka masu karatu a Wikipedia a kan hanyar samun sauƙi a Wikipedia wajen karatu, wanda za'a samar da hanyar ɗabbaga sabo da kuma gogewa a cikin bangarorin Wikipedia, a wuraren da yanar gizo yake samun ci gaba da sauri.

Me yasa aka saka mata suna "Inuka"?

"Inuka" kalama ce daga yaran Kiswahili, wacce take nufin "Tashi". Manufar ƙungiyar mu shine a a ɗaya kundin ilimi na Wikipedia da kuma sauran furoject na Wikimedia zuwa ga masu karantawa a cikin farfajiyar kasuwa, ga waɗanda basa amfani da ita har yanzu. Mun zaɓa suna ne daga yaran da'aka fi yi daga cikin manhajar mu ta Afirka, domin samar da hanyar zata ringa tina mana da manufar mu na ɗabbaga ra'ayin masu kallan mu. Ya kasan ce akwai kwarin gwiwa, kuma yana tina ma kungiyar abubuwan da zasu taimaka mana wajen ginawa da kuma wanzar da, hakan zai ɗauke mu zuwa ga cimma manufar mu a a duk duniyar makaranta.

Ka'idojin kungiyar

Mun tsara kuma mun gina hajojin mu ga mutane masu harkalla a kasuwanni, wannan tawagar zata yi abubuwa kamar haka:

 • Zamu inganta ƙwarewa aɓangaran wayar hannu
 • Zamu samar da wasu nau'ikan magudana

Labari daga ƙungiyar mu

Samun labarai a duk bayan wata Uku

Q1 2021/2022

Wikistories

 • At the beginning of the 2021/2022 fiscal year, the team will be exploring concepts focused on visual content formats. The concepts will explore, together with communities, the potential for contributing content, primarily over mobile, to create visual narratives.

Q4 2020/2021

Wikipedia domin KaiOS

 • Content engagement experience based on showing readers top read content in their country increased engagement with content by 15% overall.

Dubayya na Wikipedia

 • Released the first version of a plugin on WordPress to make it simpler for websites who use it as their content management system (CMS) to integrate the feature.

Q3 2020/2021

Wikipedia domin KaiOS

 • Release version 1.6.0 to the KaiStore that introduced the ability to share an article URL, migration to our new analytics service and improved localization.
 • Launched a content engagement experience in Nigeria, Tanzania, Uganda and Pakistan, showing readers top read Wikipedia content in their country on the app homepage.

Dubayya na Wikipedia

 • Received feedback from websites on Wikipedia Preview and how it works as well as guidance on how to integrate it on their websites.
 • Received requests to create a WordPress plugin since majority of the websites we were talking to about the feature use WordPress it as their content management system.

Q2 2020/2021

Wikipedia domin KaiOS

 • Za'a saka app na Wikipedia na KaiOs a KaiStore, domin masu amfani da ita a duk duniya, musamman ma a ɓangarorin da'ake amfani wayar hannu ta KaiOS sosai
 • Za'a gudanar da ilmi a ƙasar Hindu, inda zamu koya ƙalubalan da yuzas suke fuskanta akan app ɗin. Gurare masu muhimmanci na ɗabbagawa sune a ɓangaren gogewa na dubayya, da kuma sawwaƙe hanyoyin barin yuzas su iya amfani da wasu ka'idojin wanda basu damar gudanar da sauye sauye game da kalma da kuma girman kalma
 • Zamu samu app guda miliyan 1.6 a ƙarshen Q2.

Dubayya na Wikipedia

Ilimi

 • An fara bincike tare masana ilimi na gwamnati, NGOs na duniya da kuma kamfanoni na kimiyya a ɓangaren ilimi

Q1 2020/2021

Wikipedia domin KaiOS

 • An saka app, bashan na farko na Wikipedia na KaiOS ga yuzas ƴan ƙasar Hindu masu amfani JioPhones.
 • An gabatar da goyon bayan yaruka na RTL
 • Kwafin labarai akan gudanar da zantuka
 • Zamu gyara hotuna kundin hotuna
 • Aika aikace da kuma samar da tsaro

Dubayya na Wikipedia

 • Created a demo site to demonstrate how Wikipedia Preview (WP) works. The site shows how Wikipedia Preview works in multiple languages, both LTR and RTL. This experience is best seen on a mobile phone.
 • Updated the Wikipedia Preview design style to improve how the Wikipedia logo and icons are displayed

Education

 • Framing what research we can carry out with educators, teachers and parents to identify product interventions.

Q4 2019/2020

Wikipedia domin KaiOS

Dubayya na Wikipedia

 • User testing on how users would discover that Wikipedia Preview is available on a website
 • Began framing what the Wikipedia Preview experience would look like on mobile phones https://phabricator.wikimedia.org/T250796

2020/2021 plans

The past year was focused on building the Inuka team with a designer, two engineers and a technical program manager onboarded in the third quarter. The team also spent time identifying potential opportunities and focused work on the development of the beta version of the Wikipedia app for KaiOS.

In the 2020/2021 fiscal year, the team's priorities are:

 • To launch the beta version of the Wikipedia for KaiOS app. You can follow the progress of work on KaiOS on phabricator with the tag #kaios-wikipedia-app
 • To extend Wikipedia access to 3rd party sites through the development and piloting of Wikipedia Preview which shows previews of Wikipedia content
 • Work with communities to understand how we can serve readers in emerging markets better
 • Explore what contributions the team can make to Education based on the impacts of covid on the education sector

2019/2020 plans

In the 2019/2020 fiscal year, the team's priority is to add new form factors and localized content to substantially extend product experiences in order to grow readership worldwide.

The team plans to do this in the following ways:

 1. Design a custom Wikipedia app experience for smart feature phones
 2. Partner with communities to make the mobile web main page more useful to readers in Emerging Markets through new tools
 3. Extend Wikipedia experiences to external products

Initiatives

Initiative 1: Design a custom Wikipedia app for smart feature phones

Smart feature phones are reported to be in 100 million devices around the world. Based on the KaiOS platform, smart feature phones allow users to experience mobile apps in a similar fashion to apps on Android/iOS.

The experience of users on the Wikipedia mobile web is challenging because of the form factor of a feature phone with a none-touch screen. The team will build an experience to allow readers to easily access written knowledge in a form that fits the device.

Initiative 2: Make the mobile web main page more useful

The mobile web main page in many smaller wiki communities hardly changes as it requires substantive effort from community members to keep it up to date on a daily basis. The main page could be a great channel for readers to discover content that is useful and meaningful to them. The team will explore features that make it possible to increase the relevance of content for readers on the main page.

Initiative 3: Extend Wikipedia experiences to external products

The team will explore and experiment with making it possible to read and interact with Wikipedia content outside of Wikipedia.

Meet the Team