Gyaran IP: Inganta Sirri da kuma Magance Cin Zarafi
Asusun Wucin gadi ga editocin da basu yi rijista ba
Karanta wannan a harshen ku • Please help translate to your language • Ku taimaka ku fada wa sauran masu amfani da shafukanmu game da wannan canje-canjen
A shekara ta 2023, editoci wadanda basu yi rijistan asusu zasu fara amfani da asusun wucin gadi kai tsaye. Wadannan editoci wata sa’in ana kiransu da “editocin IP” savoda adireshin IP yana bayyana a shafin tarihi.
Trust and Safety Product team sun gabatar da jawabi a Wikimania akan wannan sauyin. Kuna iya kallo a YouTube.
Akwai karin bayanai a m:IP Editing: Privacy Enhancement and Abuse Mitigation.