Translations:Inuka team/11/ha

Ya kasan ce akwai kwarin gwiwa, kuma yana tina ma kungiyar abubuwan da zasu taimaka mana wajen ginawa da kuma wanzar da, hakan zai ɗauke mu zuwa ga cimma manufar mu a a duk duniyar makaranta.